Shugaban sashen Hausa na BBC Aliyu Tanko ya ce BBC Hausa ta zama madogarar samun labarai a duniyar Hausawa. Ya fadi hakan ne albarkacin bikin cikar sashen shekara 65 da kafuwa. An kafa sashen Hausa na ...